An Kai Karar TikTok Kotu kan Zargin Hana Wasu Jihohin Arewa Amfani da Manhajar

Gidauniyar Foundation for Digital Justice ta kai TikTok kotu kan zargin takaita masu amfani a Kano, Kaduna, Kebbi da Sokoto, tana mai cewa hakan …